IQNA - A jiya 1 ga watan Maris ne tawagar Masu aikin ibada na Umrah daga kasashe 14 suka ziyarci dandalin buga kur’ani na sarki Fahad da ke birnin Madina.
Lambar Labari: 3492831 Ranar Watsawa : 2025/03/02
Madina (IQNA) A jiya 30 ga watan Oktoba ne aka fara matakin karshe na gasar kur'ani da sunnah na matasan kasashen kungiyar hadin kan tekun Farisa a birnin Madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3490069 Ranar Watsawa : 2023/10/31
Tehran (IQNA) Wani dalibi dan shekara 13 daga birnin Madina na kasar Saudiyya, wanda a yanzu ya zama na daya a gasar lissafi ta kasa da kasa da ake gudanarwa a kasar Sin, ya samu nasarar haddar kur'ani mai tsarki tun yana karami, sannan kuma ya umarci yara da su haddace. Alkur'ani da wuri.
Lambar Labari: 3488106 Ranar Watsawa : 2022/11/01
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na addinin musulunci da ke Madina na kara samun bunkasa.
Lambar Labari: 3485633 Ranar Watsawa : 2021/02/09
Tehran (IQNA) dakin ajiye kayan tarihi na birnin Madina yana a matsayin wurin da ke bayyana wasu bangarori an rayuwar ma'aiki (SAW)
Lambar Labari: 3485627 Ranar Watsawa : 2021/02/07